36 Hits - May 7, 2021, 8:04 PM - Zalihatu umar
21 Hits - May 7, 2021, 8:02 PM - Fatima Umar
18 Hits - May 7, 2021, 2:53 PM - yahaya umar
Popular Articles
2,558 Hits - Apr 9, 2021, 10:04 PM - yahaya umar
A karamar hukumar Danko-Wasagu da ke jihar 'yan Bindiga sun kai wani farmaki inda suka kashe mutane 13 tare da...
2,822 Hits - Apr 3, 2021, 12:32 PM - yahaya umar
Bankin Nirsal Microfinance Bank ya bude sabon shafin yanar gizo ga manoma don shirin ba da rancen kudi ga Kananan...
1,312 Hits - Apr 2, 2021, 6:48 AM - yahaya umar
Malamin wata makarantar Sakandire dake jihar Ogun ya bayyana cewa, dalibansa manyan Mata hudu ne sukayi masa fyade.
1,311 Hits - Sep 29, 2020, 3:04 PM - Sharhamak
Izzar So Complete Season with subtitle
1,170 Hits - Apr 4, 2021, 2:47 PM - yahaya umar
Biyo bayan bincike da na gabatar akan Matar da ta zage shugaba Buhari ta uwa ta uba, bincike ya tabbatar...
1,339 Hits - Apr 7, 2021, 3:57 PM - yahaya umar
Gwamnatin tarayya Najeriya ta bada umarci jihohi ga 36 dake faɗin ƙasar, ciki har da babban birnin tarayya Abuja...

Business
36 Hits - May 7, 2021, 8:04 PM - Zalihatu umar
Just a few words to help someone out there to put the idea into action instead of keeping it as Just ideas in our heads
Read More

Sports
18 Hits - May 7, 2021, 2:53 PM - yahaya umar
Ɗan wasan gaba na kulob ɗin Barcelona, Ansu fati, yana fuskantar ƙalubale sakamakon yagewar gammon gwiwa, lamarin da ya kai ga yi masa tiyata har sau huɗu a cikin watanni shida kacal. Kuma wannan rauni na ci gaba da barazanar kawo ƙarshen taka ledarsa.
29 Hits - May 5, 2021, 6:29 PM - Best
No summary
1,190 Hits - Apr 13, 2021, 2:19 PM - yahaya umar
Alhaji Aminu Babba Dan Agundi wanda shine tsohon Sarkin Dawaki Mai Tuta, wanda ya rasa rawaninsa tun zamanin Marigayi Sarkin...
Health
21 Hits - May 7, 2021, 8:02 PM - Fatima Umar
In this article it explains what mental health is,its symptoms and signs and ways we can help to improve it for a healthy lifestyle
Read More
303 Hits - Apr 19, 2021, 2:04 PM - yahaya umar
Ƙwan kaji na daga cikin nau'in abinci mai inganci na yau da kullum, saboda araharsa da kuma sauƙin sarrafawa. Babban ƙwan kaza guda na da nauyin giram hamsin (50g) ne, kuma a maƙare yake da furotin (6g),
Read More
222 Hits - Apr 19, 2021, 11:04 AM - yahaya umar
Karkarwar hannu na daga cikin ƙalubalen da masu shanyewar ɓarin jiki kan fuskanta yayin warkewa, musamman idan matsalar ta ritsa da sashin tacewa da dai-daita motsi da ke ƙwaƙwalwa. Karkarwar hannu na kawo rawa, bauɗewa ko walkacewar hannu yayin ƙoƙarin gudanar da ayyukan yau da kullum kamar cin abinci...
Read More
153 Hits - Apr 15, 2021, 12:09 PM - yahaya umar
Binciken masana da aka gudanar a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ya yi nuni da cewa muggan ɓirɓishin ƙarafe da ke danƙare a cikin tabar shisha ko lofe sun ɗaram ma na taba sigari.
Read More